Daga Shibili Rabi’u Sabon Titi Gwamnatin jihar Kano za ta daga likkafar asibitin garin yan dadi da ke yankin karamar hukumar Ghari zuwa Babban asibiti Kwamishinan Lafiya na jihar Kano Dakta Abubakar labaran shine ya tabbatar da hakan ta bakin wakilinsa Daraktan Kula da tsaratsare da shirye shirye na maaikatar lafiya Gambo Ya’u Idris. aContinue reading ““Zamu Ɗaga Likkafar Asibitin Garin Ya daɗi Zuwa Babban Asibiti” Inji Kwamishinan Lafiya”