Jonathan Ya Zargi Alkalan Kotunan Najeriya

Fame Hausa Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya zargi alkalan kotunan kasar da ruguza wajen hukunce hukuncen da suke bayarwa. Kafar Yaɗa Labarai ta RFI ta bayyana cewar Jonathan ya bayyana wasu daga cikin irin wadannan hukunce hukunce a matsayin wadanda ke sabawa abinda jama’a suka zaba. Tsohon shugaban ya bukaci alkalai da su dingaContinue reading “Jonathan Ya Zargi Alkalan Kotunan Najeriya”

Design a site like this with WordPress.com
Get started