7 Yuli 2023 Edita: Maikudi Muhammad Marafa A yanzu haka Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars na samun nasara a wasannin da take Gudanarwa a garin Asabar Jihar Delta. Sakataren rikon na magoya bayan kungiyar Kano Pillars ne Muktar Ibrahim Adanna ya bayyana hakan a wane takaitaccen sako daya turowa Jaridar Hausa ta fame NewsContinue reading “Kano Pillars Na Samun Nasara Wasannin ta Dake Gudana a Garin Asaba- Inji Muktar Adanna”